Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Chastity: Drunkenness destructive to
Ayoyi game da Drunkenness destructive to
Kada ka ƙyifce ido a ruwan inabi sa’ad da ya yi ja, sa’ad da yana da kyan gani a cikin ƙwarya, sa’ad da yana gangarawa sumul a maƙogwaro!
A ƙarshe yana sara kamar maciji da kuma dafi kamar gamsheƙa.
Idanunka za su riƙa gane-gane, zuciyarka kuma za su riƙa tunani abubuwa masu rikitarwa.