Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Chastity: Consequences of associating with those devoid of
Ayoyi game da Consequences of associating with those devoid of
Kada ku bar zuciyarku ta juya zuwa hanyoyinta ko ku kauce zuwa hanyoyinta.
Ta zama sanadin fāɗuwar yawanci; kisan da ta yi ba ta ƙidayuwa.
Gidanta babbar hanya ce zuwa kabari mai yin jagora zuwa ɗakunan lahira.