Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ammonites: Confederate with Moabites and Amalekites against Israel
Ayoyi game da Confederate with Moabites and Amalekites against Israel
Isra’ilawa suka sāke aikata mugayen ayyuka a gaban Ubangiji, saboda sun aikata wannan mugunta sai Ubangiji ya ba wa Eglon sarkin Mowab ƙarfi a kan Isra’ila.
Da ya sami Ammonawa da Amalekawa suka haɗa hannu tare, sai Eglon ya tafi ya auka wa Isra’ila, suka ƙwace Birnin Dabino.