Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Allegory: Messiah's kingdom represented under, of the wolf and the lamb dwelling together

3 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Messiah's kingdom represented under, of the wolf and the lamb dwelling together

  1. Kyarkeci zai zauna tare da ɗan rago damisa za tă kwanta tare da akuya, ɗan maraƙi da zaki da ɗan saniya za su yi kiwo tare; ɗan yaro ne zai lura da su.

  2. Saniya da beyar za su yi kiwo tare, ƙananansu za su kwanta tare, zaki kuma zai ci ciyawa kamar saniya.

  3. Jariri zai yi wasa kurkusa da ramin gamsheƙa, ɗan yaro kuma zai sa hannunsa a ramin maciji mai mugun dafi.