Tsallake zuwa abun ciki

Zerubbabel

27 ayoyi · 12 'yan gida

An kuma san shi da: Zorobabel, Sheshbazzar

Ayoyin da suka ambaci Zerubbabel

Tace bisa littafi
  1. Bayan an kwashe su zuwa bauta a Babilon. Yekoniya ya haifi Sheyaltiyel, Sheyaltiyel ya haifi Zerubbabel,

  2. Zerubbabel ya haifi Abiyud, Abiyud ya haifi Eliyakim, Eliyakim ya haifi Azor,