Tsallake zuwa abun ciki

Hananiah

2 ayoyi · 15 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Hananiah

  1. ’Ya’yan Fedahiya su ne, Zerubbabel da Shimeyi. ’Ya’yan Zerubbabel maza su ne, Meshullam da Hananiya. Shelomit ce ’yar’uwarsu.

  2. Zuriyar Hananiya su ne, Felatiya da Yeshahiya, Refahiya, Arnan, Obadiya da Shekaniya.