Tsallake zuwa abun ciki
Zabura 29:10-11

Mulkin Allah na har abada da albarka

Zabura 29:10-11
10
Ubangiji na zaune yana sarauta a bisa rigyawa; Ubangiji yana sarauta kamar Sarki har abada.
11
Ubangiji kan ba da ƙarfi ga mutanensa; Ubangiji kan albarkace mutanensa da salama.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options