1 Tarihi 8:6-27
6
Waɗannan su ne zuriyar Ehud, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Geba waɗanda aka kuma kwasa zuwa Manahat.
7
Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.
8
An haifa ’ya’ya maza wa Shaharayim a Mowab bayan ya saki matansa Hushim da Ba’ara.
9
Ya haifi Yobab, Zibiya, Hodesh, Malkam,
10
Yewuz, Sakiya da Mirma ta wurin Hodesh matarsa. Waɗannan su ne ’ya’yansa, kawunan iyalai.
11
Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.
12
’Ya’yan Efa’al maza su ne, Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu),
13
da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.
14
Ahiyo, Shashak, Yeremot
15
Zebadiya, Arad, Eder,
16
Mika’ilu, Isfa da Yoha su ne ’ya’yan Beriya maza.
17
Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber,
18
Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ’ya’yan Efa’al maza.
19
Yakim, Zikri, Zabdi,
20
Eliyenai, Zilletai, Eliyel,
21
Adahiya, Berahiya da Shimra su ne ’ya’yan Shimeyi maza.
22
Ishfan, Eber, Eliyel,
23
Abdon, Zikri, Hanan,
24
Hananiya, Elam, Antotiya,
25
Ifdehiya da Fenuwel su ne ’ya’yan Shashak maza.
26
Shamsherai, Shehariya, Ataliya,
27
Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne ’ya’yan Yeroham maza.
Settings