Skip to content
1 Tarihi 8:1-5

’Ya’yan Biliyaminu Na Kusa

1 Tarihi 8:1-5
1
Benyamin shi ne mahaifin, Bela ɗansa na fari, Ashbel ɗansa na biyu, Ahara na uku,
2
Noha na huɗu da Rafa na biyar.
3
’Ya’yan Bela maza su ne, Addar, Gera, Abihud
4
Abishuwa, Na’aman, Ahowa,
5
Gera, Shefufan da Huram.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options