1 Tarihi 7:30-40
30
’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishwi da Beriya. ’Yar’uwarsa ita ce Sera.
31
’Ya’yan Beriya maza su ne, Heber da Malkiyel, wanda yake mahaifin Birzayit.
32
Heber shi ne mahaifin Yaflet, Shomer da Hotam da kuma ’yar’uwarsu Shuwa.
33
’Ya’yan Yaflet maza su ne, Fasak, Bimhal da Ashwat. Waɗannan su ne ’ya’yan Yaflet maza.
34
’Ya’yan Shemer maza su ne, Ahi, Roga, Yehubba da Aram.
35
’Ya’yan ɗan’uwansa Helem su ne, Zofa, Imna, Shelesh da Amal.
36
’Ya’yan Zofa maza su ne, Suwa, Harnefer, Shuwal, Beri, Imra,
37
Bezer, Hod, Shamma, Shilsha, Itran da Bera.
38
’Ya’yan Yeter maza su ne, Yefunne, Fisfa da Ara.
39
’Ya’yan Ulla maza su ne, Ara, Hanniyel da Riziya.
40
Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.
Settings