Skip to content
1 Tarihi 8:28-32

Shugabannin Biliyaminawa da Suka Zauna a Urushalima

1 Tarihi 8:28-32
28
Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.
29
Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon. Sunan matarsa Ma’aka,
30
ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,
31
Gedor, Ahiyo, Zeker
32
da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options