Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zobah: A kingdom in the north of Palestine
Ayoyi game da A kingdom in the north of Palestine
Bayan Shawulu ya hau karagar mulkin Isra’ila, ya yi yaƙi da abokan gābansu ta kowane gefe. Mowabawa, Ammonawa, mutanen Edom, sarakunan Zoba, da kuma Filistiyawa. Duk wurin da ya juya, ya hore su.