Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zemaraim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Bet-Araba, Zemarayim, Betel,
Abiya ya tsaya a Dutsen Zemarayim, a ƙasar tudu ta Efraim ya ce, “Yerobowam da dukan Isra’ila, ku saurare ni!