Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Winter: Travelling
Ayoyi game da Travelling
Ku yi addu’a, kada gudunku yă zama a lokacin sanyi ko a ranar Asabbaci.
Ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka iso nan kafin damina. Yubulus yana gaishe ka, haka ma Fuden, Lainus, Kalaudiya da kuma dukan ’yan’uwa.