Skip to content

Phoenix

1 verse · 2 known names

An kuma san shi da: Phenice

35.1900, 24.0800 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Phoenix

  1. Da yake tashar jirgin ruwan ba tă dace a ci damina a can ba, yawanci suka ba yanke shawara cewa mu ci gaba da tafiya, da bege za mu kai Funis mu ci damina a can. Wannan tashar jirgin ruwa ne a Kirit, tana fuskantar kudu maso yamma da kuma arewa maso yamma.