Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wind

4 ayoyi · 3 fannoni

Nemi "Wind"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai Ubangiji ya canja iska zuwa iska mai ƙarfi ta yamma wadda ta ɗibi fārar zuwa Jan Teku. Babu fāran da suka rage a wani wuri a Masar.

  2. Saurara! Zan sa masa wani ruhun da zai sa yă ji wata jita-jitar da za tă sa yă koma ƙasarsa. A can zan sa a kashe shi da takobi a ƙasarsa.’ ”

  3. A daren nan mala’ikan Ubangiji ya fita ya kashe dakaru dubu ɗari da tamanin da biyu a sansanin Assuriyawa. Da mutane suka farka da safe, sai ga gawawwaki ko’ina.

  4. Kamar yadda iskar arewa kan kawo ruwan sama, haka jita-jita kan kawo fushi.