Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weather

5 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Guguwa tana fitowa daga inda take, sanyi kuma daga iska mai sanyi.

  2. Kai mai sa kaya don ka ji ɗumi lokacin da iska mai sanyi take hurawa,

  3. Yana fitowa daga arewa da haske na zinariya, Allah yana zuwa da ɗaukaka mai ban al’ajabi.

  4. Ya amsa ya ce,“Sa’ad da yamma ta yi, kukan ce, ‘Yanayi zai yi kyau, gama sararin sama ya yi ja,’

  5. da safe kuma, ku ce, ‘Yau kam za a yi hadari, gama sararin sama ya yi ja, ya kuma ɓata fuska.’ Kun san yadda za ku fassara yanayin sararin sama, amma ba kwa iya fassarar alamun lokuta.