Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weather: Sayings concerning
Ayoyi game da Sayings concerning
Guguwa tana fitowa daga inda take, sanyi kuma daga iska mai sanyi.
Kai mai sa kaya don ka ji ɗumi lokacin da iska mai sanyi take hurawa,
Yana fitowa daga arewa da haske na zinariya, Allah yana zuwa da ɗaukaka mai ban al’ajabi.