Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Washing: Of hands, a token of innocency

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Of hands, a token of innocency

  1. Sa’an nan dukan dattawan garin da yake kurkusa da gawar za su wanke hannuwansu a bisa karsanan da aka karye wuyar a kwarin,

  2. Na wanke hannuwana cikin rashin laifi, ina yawo a bagadenka Ya Ubangiji,

  3. Tabbatacce a banza na bar zuciyata da tsabta; a banza na wanke hannuwa don nuna rashin laifi.

  4. Da Bilatus ya ga cewa ba ya kaiwa ko’ina, sai ma hargitsi ne yake so yă tashi, sai ya ɗibi ruwa, ya wanke hannuwansa a gaban taron ya ce, “Ni kam, ba ruwana da alhakin jinin mutumin nan. Wannan ruwanku ne!”