Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Veil

6 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ta ce wa bawan, “Wane ne mutumin can a fili, da yake zuwa yă tarye mu?” Bawan ya ce, “Maigidana ne.” Saboda haka ta ɗauki mayafinta to rufe kanta.

  2. akwatin alkawari da sandunansa, murfin kafara da labulen da ya rufe shi;

  3. murfi na fatun rago wanda aka rina ja, da murfi na fatun shanun teku; da kuma laɓulen

  4. Sai ya kawo akwatin a cikin tabanakul, ya kuma rataye labulen rufewa ya tsare akwatin Alkawarin, yadda Ubangiji ya umarce shi.

  5. Lokacin da za a tashi daga sansani, Haruna da ’ya’yansa za su shiga ciki su kunce labulen kāriya, su rufe Akwatin Alkawari da shi.

  6. ta wurin sabuwa, rayayyiyar hanya kuma wadda aka buɗe mana ta labulen nan, wato, jikinsa,