Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Veil: 2. A covering for the ark
Ayoyi game da 2. A covering for the ark
akwatin alkawari da sandunansa, murfin kafara da labulen da ya rufe shi;
murfi na fatun rago wanda aka rina ja, da murfi na fatun shanun teku; da kuma laɓulen
Sai ya kawo akwatin a cikin tabanakul, ya kuma rataye labulen rufewa ya tsare akwatin Alkawarin, yadda Ubangiji ya umarce shi.
Lokacin da za a tashi daga sansani, Haruna da ’ya’yansa za su shiga ciki su kunce labulen kāriya, su rufe Akwatin Alkawari da shi.