Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Treaty: With idolatrous nations forbidden

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da With idolatrous nations forbidden

  1. Ku kula, kada ku yi yarjejjeniya da waɗanda suke zaune a ƙasar da za ku tafi, in ba haka ba, za su zama muku tarko.

  2. “Ku kula, kada ku yi yarjejjeniya da mazaunan wannan ƙasa, don kada sa’ad da suke yi wa allolinsu sujada, suna miƙa musu hadaya, su gayyace ku, ku ci hadayar da suka miƙa wa allolinsu.