Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sacred Vail: (Rending of,) of the death of Christ which opened heaven to saints

3 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da (Rending of,) of the death of Christ which opened heaven to saints

  1. Gama Kiristi bai shiga wani wuri tsattsarka da mutum ya yi ba, wanda yake hoto ne kawai na gaskataccen, a’a sama kanta ya shiga, domin yă bayyana a gaban zatin Allah a yanzu saboda mu.

  2. Saboda haka, ’yan’uwa, da yake muna da wannan tabbaci na shiga Wuri Mafi Tsarki ta wurin jinin Yesu,

  3. ta wurin sabuwa, rayayyiyar hanya kuma wadda aka buɗe mana ta labulen nan, wato, jikinsa,