Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sacred Vail: Of the flesh of Christ which concealed his divinity

2 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Of the flesh of Christ which concealed his divinity

  1. Ya yi girma kamar dashe marar ƙarfi, kamar saiwa kuma daga ƙeƙasasshiyar ƙasa. Ba shi da kyan gani ko wani makamin da zai ja hankalinmu, babu wani abin da yake da shi da zai sa mu yi sha’awarsa.

  2. ta wurin sabuwa, rayayyiyar hanya kuma wadda aka buɗe mana ta labulen nan, wato, jikinsa,