Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sacred Vail: Could not enter without blood

2 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Could not enter without blood

  1. “Ga yadda Haruna zai shiga wuri mai tsarki, zai zo da ɗan bijimi domin hadaya don zunubi da kuma rago domin hadaya ta ƙonawa.

  2. Amma babban firist ne kaɗai yakan shiga ɗaki na ciki-ciki, sau ɗaya tak a shekara, kuma sai da jini, wanda yakan miƙa domin zunubansa da kuma domin zunuban da mutane suka yi a cikin rashin sani.