Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Roe: Clean and fit for food

2 ayoyi · 11 fannoni

Ayoyi game da Clean and fit for food

  1. Amma kwa iya yanka nama ku ci a garuruwanku, a duk lokacin da ranku yake so, kamar yadda ake yi da gada ko barewa, bisa ga albarkar da Ubangiji Allahnku yake sa muku. Marar tsarki da mai tsarki, duka za ku iya ci.

  2. mariri, barewa, mariya, makwarna, mazo, gada da kuma tunkiyar dutse.