Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The River Nile: The Egyptian sea
Ayoyi game da The Egyptian sea
Ubangiji zai busar da bakin tekun Masar; da iska mai zafi zai share hannunsa a bisa Kogin Yuferites Zai rarraba shi yă zama ƙanana rafuffuka bakwai saboda mutane su iya hayewa da ƙafa.