Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The River Nile: Moses exposed on its banks
Ayoyi game da Moses exposed on its banks
Amma da ba tă iya ɓoye shi kuma ba, sai ta yi kwandon kyauro ta shafa masa kwalta. Bayan haka sai ta sa jaririn a cikin kwandon, ta je ta ajiye kwandon tare da jaririn a cikin kyauro, a bakin kogin.