Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Owl: Unclean and not to be eaten
Ayoyi game da Unclean and not to be eaten
“ ‘Waɗannan su ne tsuntsayen da za ku yi ƙyamarsu, ba za ku ci su ba domin sun zama abin ƙyama. Tsuntsayen kuwa su ne, gaggafa, ungulu, baƙin ungulu,
mujiya mai ƙaho, jimina, shaho, da kowane irin shaho,