Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Owl: Careful of its young
Ayoyi game da Careful of its young
Mujiya za tă yi sheƙa a can ta zuba ƙwai; za tă ƙyanƙyashe su, ta kuma kula da ’ya’yanta a inuwar fikafikanta; a can kuma shirwa za su taru, kowa da abokinsa.