Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Owl: Mournful in voice
Ayoyi game da Mournful in voice
Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka; zan yi tafiya ba takalmi, zan tuɓe, in kuma yi tafiya tsirara. Zan yi kuka kamar dila, in yi baƙin ciki kamar mujiya.