Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Macedonian Empire: Liberality of the churches of

5 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Liberality of the churches of

  1. To, ’yan’uwa, muna so ku san abin da alherin Allah ya ba wa ikkilisiyoyin Makidoniya.

  2. Gama sun sha wuya sosai saboda tsananin wahalar da suka shiga, har yawan farin cikinsu ya kai su ga yin alheri ta bayarwa ga waɗansu, ko da yake suna cikin tsananin talauci.

  3. Gama ina shaida cewa sun bayar daidai gwargwadon iyawarsu, har ma fiye da ƙarfinsu. Su kansu,

  4. sun roƙe mu sosai don su sami damar yin bayarwa a wannan hidima ga tsarkaka.

  5. Ba su yi yadda muka za tă ba, sai ma suka fara ba da kansu ga Ubangiji, sa’an nan sai suka ba da kansu gare mu bisa ga nufin Allah.