Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ishmaelites: Heads of tribes

6 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Heads of tribes

  1. Ga jerin sunayen ’ya’yan Ishmayel maza bisa ga haihuwarsu, Nebayiwot ɗan farin Ishmayel, Kedar, Adbeyel, Mibsam,

  2. Mishma, Duma, Massa,

  3. Hadad, Tema, Yetur, Nafish da Kedema.

  4. Waɗannan su ne zuriyarsu. Nebayiwot ɗan farin Ishmayel, Kedar, Adbeyel, Mibsam,

  5. Mishma, Duma, Massa, Hadad, Tema

  6. Yetur, Nafish da Kedema. Waɗannan su ne ’ya’yan Ishmayel maza.