Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Heathen: Pray for
Ayoyi game da Pray for
don a san hanyoyinka a duniya, cetonka kuma a cikin dukan al’ummai.
Bari mutane su yabe ka, ya Allah; bari dukan mutane su yabe ka.
Bari al’ummai su yi murna su kuma rera don farin ciki, gama kana mulkin mutanenka da adalci kana kuma bi da al’umman duniya. Sela
Bari mutane su yabe ka, ya Allah; bari dukan mutane su yabe.