Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Heathen: Praise God for success of the gospel among
Ayoyi game da Praise God for success of the gospel among
Zabura ce. Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji, gama ya yi abubuwa masu banmamaki; hannunsa na dama da hannunsa mai tsarki sun yi masa aikin ceto.
Ubangiji ya sanar da cetonsa ya kuma bayyana adalcinsa ga al’ummai.
Ya tuna da ƙaunarsa da kuma amincinsa ga gidan Isra’ila; dukan iyakar duniya sun ga ceton Allahnmu.