Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Happiness of the Wicked: Often interrupted by judgments

5 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Often interrupted by judgments

  1. Tabbatacce ka sa su a ƙasa mai santsi; ka jefar da su ga hallaka.

  2. Duba yadda suka hallaka farat ɗaya, razana ta share su gaba ɗaya!

  3. Kamar yadda mafarki yake sa’ad da mutum ya farka, haka yake sa’ad da ka farka, ya Ubangiji, za ka rena su kamar almarai.

  4. Zan kawar da muryoyin farin ciki da murna daga gare su, muryoyin amarya da na ango, ƙarar dutsen niƙa da hasken fitila.

  5. Dukan wannan ƙasa za tă zama kango, kuma waɗannan al’ummai za su bauta wa sarkin Babilon shekaru saba’in.