Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Excellency and Glory of Christ: As God
Ayoyi game da As God
Tun farar farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne.
Yana nan tare da Allah tun farar farawa.
Ta wurin Kalman ne aka halicci dukan abubuwa. In ba tare da shi ba, babu abin da aka yi wanda aka yi.
A cikinsa rai ya kasance, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane.
Hasken yana haskakawa cikin duhu, amma duhun bai rinjaye shi ba.