Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Burnt Offering: The most costly, no adequate tribute to God
Ayoyi game da The most costly, no adequate tribute to God
Ba na bukatan bijimi daga turkenku ko awaki daga garkunanku,
gama kowace dabbar kurmi nawa ne, da kuma shanu a kan dubban tuddai.
Na san kowane tsuntsun da yake a duwatsu kuma halittun filaye nawa ne.
Da a ce ina jin yunwa ai, ba sai na faɗa muku ba, gama duniyar nawa ne, da kome da yake cikinta.
Ina cin naman bijimai ne ko ina shan jinin awaki ne?