Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tekoah: Prophecy concerning
Ayoyi game da Prophecy concerning
“Ku gudu neman mafaka, mutanen Benyamin! Ku gudu daga Urushalima! Ku busa ƙaho a Tekowa! Ku ba da alama a Bet-Hakkerem! Gama masifa tana zuwa daga arewa, mummunar hallaka ce kuwa.