Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tekoah: People of, work on the new wall of Jerusalem
Ayoyi game da People of, work on the new wall of Jerusalem
Mutanen Tekowa ne suka yi gyare-gyare biye da shi, amma manyan garinsu suka ƙi su sa hannu cikin aikin da shugabanninsu suka bayar.
Biye da su, mutanen Tekowa suka yi gyaran wani sashe, daga babbar doguwar hasumiya zuwa katangar Ofel.