Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Taanach: The scene of Barak's victory
Ayoyi game da The scene of Barak's victory
“Sarakuna suka zo, suka yi yaƙi; sarakunan Kan’ana sun yi yaƙi a Ta’anak a gefen ruwan Megiddo, amma ba su ɗauki azurfa, ko ganima ba.