Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Succoth: 2. First camping place of the Israelites on leaving Rameses

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da 2. First camping place of the Israelites on leaving Rameses

  1. Isra’ilawa suka kama tafiya daga Rameses zuwa Sukkot. Akwai maza dubu ɗari shida da suke tafiya da ƙafa, ban da mata da yara.

  2. Bayan sun bar Sukkot sai suka kafa sansani a Etam a bakin hamada.

  3. Isra’ilawa suka tashi daga Rameses, suka yi sansani a Sukkot.

  4. Suka tashi daga Sukkot, suka yi sansani a Etam, a gefen hamada.