Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Succoth

4 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Isra’ilawa suka kama tafiya daga Rameses zuwa Sukkot. Akwai maza dubu ɗari shida da suke tafiya da ƙafa, ban da mata da yara.

  2. Bayan sun bar Sukkot sai suka kafa sansani a Etam a bakin hamada.

  3. Isra’ilawa suka tashi daga Rameses, suka yi sansani a Sukkot.

  4. Suka tashi daga Sukkot, suka yi sansani a Etam, a gefen hamada.