Etham
30.4600, 32.2800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Etham
Bayan sun bar Sukkot sai suka kafa sansani a Etam a bakin hamada.
Suka tashi daga Sukkot, suka yi sansani a Etam, a gefen hamada.
Suka tashi daga Etam, suka koma baya zuwa Fi Hahirot, wajen gabashin Ba’al-Zafon, suka yi sansani kusa da Migdol.
Suka tashi daga Fi Hahirot, suka ratsa cikin teku zuwa hamada, bayan sun yi tafiya kwana uku a cikin Hamadan Etam, sai suka yi sansani a Mara.