Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sodomites: Destroyed by fire as a judgment
Ayoyi game da Destroyed by fire as a judgment
Sai Ubangiji ya yi ta zuba kibiritu a bisa Sodom da Gomorra daga sama.
Haka ya hallakar da waɗannan birane da kuma kwarinsu gaba ɗaya, haɗe da dukan waɗanda suke zama a biranen, da kuma dukan shuke-shuke da suke cikin ƙasar.