Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sodomites: A proverbial term of reproach applied to those who practice sodomy
Ayoyi game da A proverbial term of reproach applied to those who practice sodomy
Kada mutumin Isra’ila ko mutuniyar Isra’ila yă zama karuwar haikali.
Har ma akwai maza karuwai na masujada. Mutane suka sa kansu ga yin kowane abin ƙyama na al’umman da Ubangiji ya kora kafin Isra’ilawa.
Ya kori dukan maza karuwai na masujadai daga ƙasar, ya kuma yi waje da dukan gumakan da mahaifinsa ya yi.
Ya kawar da karuwai maza na masujadai da suke kan tuddai waɗanda suka rage tun mulkin mahaifinsa Asa.
Ya kuma rurrushe mazaunan karuwai mazan haikali waɗanda suke a haikalin Ubangiji, da kuma inda mata suke yi wa Ashera saƙa.
Suna mutuwa tun suna matasa, cikin ƙazamar rayuwar karuwanci.