Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sodom: Situated in the plain of the Jordan
Ayoyi game da Situated in the plain of the Jordan
Lot ya ɗaga idanunsa sama ya dubi kwarin Urdun, sai ya ga kwarin yana da ciyawa mai kyau ƙwarai sai ka ce lambun Ubangiji, kamar ƙasar Masar, wajajen Zowar. (Wannan fa kafin Ubangiji yă hallaka Sodom da Gomorra.)