Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin Offering: Was killed in the same place as the burnt-offering

2 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Was killed in the same place as the burnt-offering

  1. Zai ɗibiya hannunsa a kan bunsurun yă kuma yanka shi a inda ake yankan hadayar ƙonawa a gaban Ubangiji. Hadaya ce ta zunubi.

  2. “Faɗa wa Haruna da ’ya’yansa maza, ‘Waɗannan su ne ƙa’idodi domin hadaya don zunubi. Za a yanka hadaya don zunubi a gaban Ubangiji a inda ake yankan hadaya ta ƙonawa; dole tă kasance mai tsarki.