Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin Offering: Was a most holy sacrifice
Ayoyi game da Was a most holy sacrifice
“Faɗa wa Haruna da ’ya’yansa maza, ‘Waɗannan su ne ƙa’idodi domin hadaya don zunubi. Za a yanka hadaya don zunubi a gaban Ubangiji a inda ake yankan hadaya ta ƙonawa; dole tă kasance mai tsarki.
Kowane namiji a iyalin firistoci zai iya ci; gama abu ne mafi tsarki.