Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin Offering: On the day of atonement

2 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da On the day of atonement

  1. “Ga yadda Haruna zai shiga wuri mai tsarki, zai zo da ɗan bijimi domin hadaya don zunubi da kuma rago domin hadaya ta ƙonawa.

  2. Haruna zai kawo akuyar da ƙuri’a ta fāɗi a kai wa Ubangiji yă miƙa ta na hadaya don zunubi.